Shugaban Kasa Muhammad Buhari Ya Zubar Da Hawaye Yayin Da Yaji Kuduba Mai Rikatarwa Ranar Juma,a - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Shugaban Kasa Muhammad Buhari Ya Zubar Da Hawaye Yayin Da Yaji Kuduba Mai Rikatarwa Ranar Juma,a

    An sanya shugaban Najeriya kuka a Masallacin
    Juma'a.

    Dai dai lokacin da limamin Masallacin ke huduba.

    Inda ya ce. "Haramun ne ga duk wani shugaba, ya
    ci abinci alhali akwai daya daga cikin talakawan da
    yake shugabanta ya na jin yunwa ba tare da ya-ci
    abinci ba.

    A hudubar da ya gudanar "Limamin ya ci gaba da
    cewa. "

    Babu shakkan shugabanni suna cikin wani
    hali na tsaka mai wuya a ranar tashin alkiyawa, a
    cewarsa duk mutumin da Allah ya jarabce shi da
    mulkin kasa kamar Najeriya, to kuwa yana bukatar
    addu'a tukuru domin kuwa akwai babban aiki a
    kansa.

    Sai dai limamin ya ce idan shugaba ya kamanta
    adalci ga jama'arsa to kuwa babu shakka irin
    aljannar da Allah S.W.T zai sanya Annabawansa ita
    ce zai saka shi.

    An ga dai hawaye na kwararowa a idanuwan
    shugaban na Najeriya.

    No comments