Gidan Sama (Bene) Na Farko A Nigeria
Gidan Sama (Bene) Na Farko A Nigeria.
Wannan Shine Gidan Sama Na Farko Da aka Farayi A Nigeria Wanda Aka Gina A Garin Badagary Dake Jihar Lagos.
An Gina Benen Ne A Shekarar 1845 Wanda Yanzu Haka Yake Da Shekara 172 Da Ginashi.
Haryanzu Dai Benen Yana Nan A Inda Aka Ginashi A Jihar Lagos Din A Garin Badagary.

No comments