Zaben Gwarzayen Kannywood Na Bana 2017
A ranar Lahadi, 8 ga watan Octoba, 2017 ne za a gabatar da gagarumin bikin karrama jaruman finafinan Nijeriya tun daga kan na turanci zuwa na Hausa zuwa na Yarbanci da na iyamuranci da ma masu fitowa a wasannin kwaikwayo a rukuni daban-daban
Bikin na City People Movie Awards, za a gabatar da shi ne a jihar Lagos, inda za a hada duniyar jaruman Nijeriya, kai har ma da na Ghana, sannan a mika musu kanbin yabo bisa zarce tsara da suka yi a wannan shekarar da kuma fim din da suka yi bajinta a cikinsa tare da bayyana fina-finai da jaruman da wanda ya yi nasara ya kara da su
Kannywood na da wadannan rukunai. Ga jerin rukunan da kuma jaruman da ke takara a kowane rukuni da kuma fim din da suka shiga takarar
CITY PEOPLE MOVIE AWARDS 2017
Kannywood
Best Kannywood Actor of the Year
Adamu A. Zango
Yakubu Mohammed
Ali Nuhu
Sadiq Sani Sadiq
Aminu Sheriff Momo
Suleiman Basho
Rabiu Rikadawa
Best Kannywood Actress of the Year
Nafisa Abdullahi
Jamila Umar Nagudu
Hafsat Idris
Hadiza Gabon
Fatima Washa
Halima Atete
Aisha Tsamiya
Kannywood Best Supporting Actor of the Year
Lawal Ahmed
Nuhu Abdullahi
Abdul m sheriff
Haruna Talle Mafata
Rabiu Daushe
Rabiu Rikadawa
Kannywood Best Supporting Actress of the Year
Fatima Washa
Umma Shehu
Hanatu Bashir
Fatima Shu,uma
Kannywood Most Promising Actor of the Year
Shamsu Dan-Iya
Garzali Miko
Ado Gwanja
Khalid Lamaj
Ibrahim Usman
Kannywood Most Promising Actress of the Year
Hajara Isah
Sadiya kabala
Sadiya Adamu
Maryam Yahaya
Maryam Gana
Asabe Madaki
Maryam Aliyu Yar’fim
Kannywood Best Director of the Year
Yaseen Auwal
Hassan Gigg
Kamal S. Alkali
Falalu Dorayi
Sadiq Mafiya
Ali Gumzak
Kannywood Best Producer of the Year
Sani Sule Kastsina
Abdul Smart
Abubakar Bashir Maishadda
Naziru Danhajiya
Musa Jammaje
Ibrahim Jidawa
Kannywood Best Actor Series on TV Award
Hoomsuk Alex Jibrin
Abbas Sadiq
Ibrahim Daddy
Khalid Lamaj
Ibrahim Usman
Kannywood Best Actress Series on TV Award
Hannatu Bashir
Beatrice William Auta
Rashida Labbo
Rukaiya Dawayya
Best Kannywood Movie of the Year
Dan Kuka
Gamu Nan Dai
Yar Film
Basaja Gidan Yari
Bani Ba Aure
Zinaru
Sarauniya
Best Kannywood Entertainment Programme on TV Award
Mata Adon Gari (Dadin Kowa Starimes)
Gari Yawaye (D I TV)
Zafafa 10 (arewa 24 TV),
Ina dalili (liberty TV),
Best Hausa series on TV of the Year
Kukan Kurciya,
Rayuwa
Mairo
‘Yan zamani
Best Kannywood Hip-Hop Artists of the Year
Classiq
Nomiis Gee
DJ Abba
Morell
Kheengz
Best Kannywood Afro Music Artists of the Year
Umar M. Sheriff
Nura M. Inuwa
Hussaini Danko
Ado Gwanja
Malam Yahaya Makaho
Best Kannywood Music Video of the Year
I Love You: by Classiq
Duniya Inna Zamuje: by Nomiie Gee
Totally: by DJ Abba
Soyayya: by Dan Hausawa
Best Kannywood Friendly TV Station Award
Liberty TV
Arewa 24 TV
D I TV
Dadin kowa Startimes)
Farin Wata
NTA Hausa
Face of Kannywood of the Year
Ali Nuhu
Jamila Umar Nagudu
Adamu A. Zango
Yakubu Mohammed
Domin zaben gwaninka, sai ka aika da email dauke da sunan jarumi da rukunin da ka zabe shi zuwa ga wannan adireshin: citypeoplemovieawards@gmail.com
Ka’idojin Zabe:
Kar ka zabi jarumi sama da sau daya a rukuni daya
Kar ka zabi jarumai sama da daya a rukuni daya
Aika email dinka dauke da suna jarumi da rukunin da ka zabe shi zuwa ga email din da muka bayar a sama.

No comments