Matashin Daya Kafa Tarihin Da Babu Wani Matashi Daya Taba Kafawa A Arewacin Nigeria
Basakkwace Ya Lashe Dukkan Lambobin Yabo A
Yayin Yaye Sabbin Sojoji A Kaduna
Yayind a aka yi taron yaye daliban makarantar horon
sojojin Nijeriya (NDA) a jihar Kaduna a ranar Asabar
din da ta gabata, wani hazikin Bahaushe daga jihar
Sokoto, Ahmad Bature, ya lashe dukkan manyan
kyaututtukan wannan shekara.
Kyautukan sune kamar haka;
1. Takobin girma
2. Garkuwan Indiya
3. Dalibi mafi kokari a wannan shekara





No comments