Mace Ta Farko Kuma Musulma Data Karya Record A Kasar Singapore
Mace Ta Farko Kuma Musulma Data Karya Record A Kasar Singapore.
Ta nasarar tarewa kujerar shugabancin kasar ne a yanzu haka ina ta zama mace ta farko kuma Musulma data taba zama shugaban kasar ta Singapore.
Halima Yakub Ta Zama
Shugaban Kasar Singapore
A karon farko mace musulma ta zama shugabar
kasa a Singapore, a tarihin kasar ita ce ta farko
da ta zama Shugaban kasar.

No comments