Wani Alhaji Ya Hadu Da Yar Uwansa Da Suka Shafe Shekara Shida Basu Hadu Ba Sai Bana A Saudiyya - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Wani Alhaji Ya Hadu Da Yar Uwansa Da Suka Shafe Shekara Shida Basu Hadu Ba Sai Bana A Saudiyya

    Wani Alhaji Ya Hadu Da Yar Uwansa Da Suka Shafe Shekara Shida Basu Hadu Ba Sai Bana A  Wajen Aikin Hajji.

    Wasu Palesdinawa 'yan uwan juna sun hadu
    bayan shekaru goma sha biyar da suka rabu a
    sakamakon mamaye musu yankin su da aka yi
    a kasar su na Palestine.

    Wannan Shekara a
    hajjin bana 2017, Allah ya hada su a kasa mai
    tsarki, suka dinga kukan murnar haduwa da
    junansu.



    No comments