Majalisar Dinkin Duniya Tayi Allah Wadai Da Kisan Gillar Da Akewa Musulmai A Kasar Myanmar
Majalisar Dinkin Duniya Ta Soki Kisan Musumin
Myanmar
Wata jami'ar da ke kare hakkin dan adam ta
majalisar dinkin duniya ta caccaki shugabar kasar
Myanmar Aung San Suu Kyi saboda kisan da ake yi
wa Musulmi 'yan kabilar Rohingya.
Yanghee Lee ya ce halin da ake ciki a jihar Rakhine
"mummuna" ne kuma lokaci ya yi da ya makata Ms
Suu Kyi "ta hana " kisan da ake yi wa Musulmi.
Ta yi wannan suka ne a daidai lokacin da adadin
Musulmin Rohingya da ke ci gaba da tserewa zuwa
Bangladeshya kai 87,000, in ji wani kiyasi da
majalisar dinkin duniyar ta yi.
Dan Kallon Videon Abunda Yake Faruwa Kai Tsaye Saika Dan Wannan Link Din Dake Kasa
👇



No comments