(Abun Mamaki) Wani Mutum Bashi Da Abokai Sai Tsuntsaye - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    (Abun Mamaki) Wani Mutum Bashi Da Abokai Sai Tsuntsaye



    Allah Daya Gari Bambam, Abun Mamaki Baya Karewa.

    Paul ya kwashe shekaru sama da 11 yana zama a Dandalin Washington inda ya zame ma'abocin tantabarun da ke zuwa wurin.

    A kullum yana zuwa musu da abinci inda har suka saba da shi suna sauka a jikinsa.

    Wannan Abu Abun Mamaki Ta Yadda Dam Adam Ya Zama Abokin Tsuntsaye Sakamako Zama Da Yakeyi Tare Dasu Kullum. 

    Domin Kallon Video Kai Tsaye Danna Nan. 




    Source By DandalinVoa

    No comments