Kalli Irin Kisan Gillar Da Akewa Musulmai A Bama
Laifinsu Shine Sunki Su Miki Wuya Subar Addinin Mulunci.
Sunce Addinin Musulunci Shine Addinin Gaskiya Haka Yasa Ake Kashe Kamar Kiyashi.
Mazan Su Da Matansu Kai Haddata Kananan Yara Basu Kyale Ba.
Ya Kamata Kungiyoyin Mulunci Sufito Susa Baki A Daina Ci Mana Mutunci A Kasashen Da Bamu Da Karfi.
Haka Kwanakin Baya A Myamar Aka Dunga Kashe Mana Yan Uwa Musulmai Ya Kamata Mu Fito Mu Nuna Kishin Mu Dan Ganin Mun Kwato Ma Yan Uwan Yanci.
Wannan ba batu ne na addini ba. Batu ne na
dan adamtaka.
Har yanzu suna kashe Mata da
kananan Yara da ba su ji ba su kuma gani ba
kasar Burma.
Ya Allah Ka Taimaki Musulmi Da Musulunci.




No comments