Tsofaffi Jaruma Da Sababbin Kannywood Sun Gudanar Da Wani Kwarya Kwaryan Biki Na Musamman
Tsofaffi Da Sababbin Jaruman Kannywood Sun Gudanar Da Wani Kwarya Kwaryan Biki Na Musamman Dan Nuna farin Ciki Murnan Sallah Ga Junan Su.
Inda Bikin Ya Kayatar Sosai, Kuma Ya Samu Halarta Jarumai Mata Da Dama Wayanda Gaba Daya An Manta Dasu A Duniyar Fina-Finan.
Cikin tsofaffin da sabbin Jaruman da suka halarci taron sun hadar da.
Abida Muhammad.
Muhibbat Abdusalam.
Rashida Adamu.
Mansura Isa.
Samira Ahmad.
Khadija Kabara.
Maryam Usman Hiyana.
Rukayya Dawayya.
Jamila Nagudu.
Ai'na'u Ade.
Da sauran manyan Jarumai.
Inda Daga Bisani Kuma Aka Saki Kida Aka Rakashe.
Dan Kallon Videon Danna Nana
👇

No comments