Gasar Wasan Rauwa A Garin Yauri Dake Jahar Kebbi - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Gasar Wasan Rauwa A Garin Yauri Dake Jahar Kebbi

    GASAR WASAN RUWA A GARIN YAURI DAKE JIHAR
    KEBBI.


    Daga Shata Ne Auwal
    Sarkin Ruwan Maigirma! Ubandoma Yauri Mal.


    Umaru Yabo ya shirya kasaitaccen Gasa na Abin da
    ya Shafi San'ar sa ta ruwa (Sarkanci) saboda Murnar
    Sallah.


    Wannan gasar dai an gudanar da ita ne a wani
    hannun Kuwara (River Niger) mai suna Yabo Kala, a
    cikin karamar Hukumar Mulki ta Yauri daKe Jihar
    Kebbi.


    Wannan gasar ta kunshi :-

    Gasar Tukin jirgi

    Gasar Iyyo

    Rawar 'Yan mata da Tukin jirgi

    Gasar kama Kuti cikin Ruwa

    Gasar Nuta (Nutsewa)

    Dasauran wasanni masu burgewa.

    No comments