Rahama Saudau Ta Samu Nasarar Shiga Jerin Fitattun Matan Da Suke Tashe A Arewa - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Rahama Saudau Ta Samu Nasarar Shiga Jerin Fitattun Matan Da Suke Tashe A Arewa

    Kannywood da Nollywood Rahama Sadau
    ta shiga cikin jerin mata uku sa suka fi
    tashe a harkar fina-finai da
    nishadantarwa a yankin mu na arewacin
    Nigeria.

    Jaridar Thisday ce dai ta wallafa sunaye
    gami da hotunan wadannan yan mata a
    shafinsu na instagram inda suka ayyana
    su a matsayin manya mata kuma masu
    tashe a bangaren nishadantarwa a arewa.

    Wadannan shahararrun mata dai sune
    babbar mawakiyar nan Hadiza Blell
    wacce aka fi sani da suna Dija.

    Da kuma
    fitacciyar mai gabatar da shiri a gidan
    television wato Salma Phillips.

    Sai kuma
    jarumar wasan kwaikwayon Hausa
    Rahama Sadau...

    No comments