Abun Mamaki Tsontsuwa Ta Sauka Akan Shugaban Kasar Turkiyya Yayin Da Yake Duba Kayan Taimako
Tsuntsuwa Ta Sauka A Kan Shugaban Kasar Turkiyya.
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip ErdoÄŸan ya
gamu da wani abin mamaki na bazata yayin da
wata farar tsuntsuwa ta sauka a kansa.
A lokacin da
yake duba kayan agaji na gaggawa da za a kai wa
al'ummar Musulmin Rohingya!.
Ya Allah, ka albarkaci wannan babban jagora, bisa
ga irin tausayin sa ga halin da raunanan al'ummar
Rohingya ke ciki. Amin

No comments