Tsohuwar fitacciyar jarumar wasan Hausa ta Kannywood, Fati K.K ta sake samun karuwa, inda rahotanni suka tabbatar da haihuwar 'ya mace. Allah ya raya ta cikin kyakkyawar tarbiyya ta addinin Musulunci. Amin
No comments