Wani Dan Jarida Yayi Abunda Babu Wani Dan Jarida Daya Taba Yin Irinsa
Shin Wani Dan Najeriya Zaya Iya Irin Wannan?
.
Wani dan shekara 28, Muhammad Khamim
Setiawan, ya isa garin Makkah bayan yayi tattakin
kilomita 9000 daga kasar shi ta Indonesia zuwa
Makkah. Ya bar garin su dake tsakiyan Java a ranar
28 ga watan Agusta na shekarar 2016, inda yayi
shekara daya yana tafiyar.
Tafiyar shi ta ratsa ciki:
Indonesia, Malaysia, Thailand, Myanmar (Burma),
India, Pakistan, Oman, UAE zuwa Saudi Arabia.

No comments