An Tasa Keyar Evans Mai Garkuwa Da Mutane Zuwa Gidan Yarin Kiri-Kiri - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    An Tasa Keyar Evans Mai Garkuwa Da Mutane Zuwa Gidan Yarin Kiri-Kiri

    An Iza Keyar Shahararren Mai Garkuwa Da Mutane,
    Evans Zuwa Gidan Yarin Kirikiri.


    Alkalin kotun tarayya mai mazauninta a Ikeja
    jihar Lagos, Mai shari'a Hakeem Bello wanda shine
    ya jagoranci zaman shari'ar na yau inda mai
    garkuwa da mutane.

    wato Evans da ake zargi da
    garkuwa da mutane da fashi da makami da kashe
    mutane, ya amsa laifukan da ake tuhumarsa dasu a
    gaban kotu.


    Alkalin kotun Hakeem Bello ya bukaci a cigaba da
    tsare Evans a gidan yarin Kirikiri har zuwa 19 ga
    watan Octoba domin ci gaba da shari'ar.






    Source By Naija

    No comments