Mace Ta Farko Soja Daga Tsatsor Hausa Fulani Wacce Ta Gama NDA Da Mukamin (Regular Combatant) - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Mace Ta Farko Soja Daga Tsatsor Hausa Fulani Wacce Ta Gama NDA Da Mukamin (Regular Combatant)


    JARUMA DAGA AREWA

    Fatima Saleh Mace Ta Farko Daga Tsatson Hausa-Fulani A Arewa Wacce Ta Kammala Karatu Makarantar Horon Sojojin Najeriya Ta Kaduna (NDA) Ta Fita Da Matsayin (Regular Combatant).

    No comments