Zafafan Sabbin Hotunan Jaruma Fati Washa Cikin Fara,a Da Walwalar Jindaɗin Rayuwa. Jaruma Fatima wacce akafi sani da Fati Washa ta saki sabbin hotunan nata ne a shafinta na instagram. Hotunan sunyi kyau sosai hakan ne ma yaja ra,ayi jama,a sukayi ta tabbaka comment a ƙar-ƙashin hotunan nata.
No comments