Sabbin Hotunan Maryam Yahaya Tare Da Ƙawanta
Sabbin hotunan Jaruma Maryam Yahaya Tare Da Ƙawarta.
Gaskiya ne ba karya jarumar tayi kyau sosai ita da kawar nata.
Maryam ta saki hutunan nata ne a shafinta na instagram.
Hotunan dai suna nuna da irin farin ciki da kuma jindadi da jarumar take ciki.
A rayuwa daman duk ɗan Adam bashi da wani buri daya wuce ya samu kwanciyan hankali da kuma jindaɗi.
Allah ya bawa duk wani ɗan adam kwanciyan hankali mai daurewa.
Allah yashirya
ReplyDelete