Sabbin Hotunan Maryam Booth
Zafafan sabbin hotunan jaruma Maryam Booth wayan da suka ja hankalin mabiyanta na shafinta na Instagram.
Su dai wayan hotuna mutane da dama ne sukayi comments a karkashin su saboda kyawu da hotunan sukayi.
An dauki hotunan nan ne yayi shooting wani sabon film da ake daukan shi a kasar Niger.
Anasa ran zai fita a cikin sabuwar shekara mai zuwa 2019.
Shahararren kaffanin nan ne mai suna FKD ke daukan nauyin film din.
Ku Kasance Tare Da Shafin Mu Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.
No comments