Sabon Salon Daukan Hotuna Jaruma Amal Umar Shakwara Da Jamfa Da Hula.
Sabon Salon Daukan Hoto na jaruma Amal Umar shakwara da jamfa da hula.
Jaruma Amal tayi kyau sosai a hotunan nata ta yadda hotunan nata suka dau hankali jama,a sosai a shafinta na instagram.
Mutane da dama ne suke yaba da kyan da hotunan sukayi wasu ma har suna mata fatan Alkhairi tare da samun rayuwa mai kyau.
Jaruma Amal dai na daya daga cikin jaruwama mata masu kananun shakaru wayanda Masana'antar Fina-finan Hausa ke ji dasu a wannan karni.
Yanzu haka dai jaruma Amal Umar najan zarenta a masana'antar ta kannywood ta yadda da yawa manya Directors ke sakata a fina-finan su.
Yanzu haka jarumar suna kan aikin fina-finan da mana wayanda zasu fita a 2019 kamar irin su: Gidan Kashe Ahu, Yayan Baba da dai sauran.
Ku kasance tare da shafin mu domin samun labarai da dumi-duminsu.
No comments