VIDEO: Bikin Ado Gwanja Dinner Part 1 - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    VIDEO: Bikin Ado Gwanja Dinner Part 1



    A Jiya Ne Aka Daura Auren Shahararen Mawakin Nan Kuma Dan Wasan Hausa Film Wanda Yayi Five A Fagen Wakokin Mata Da Kuma Barkwanci.
    Ado Isah Gwanja An Daura Auren Sa Da Amaryarsa Mai-Munatu Muna Musu Fatan Alkairi Allah Ya Basu Zaman Lafiya.

    Yanzu Haka Ana Nan Anata Shagalin Bikin Da Murna Da Raye-Raye Dukkan ‘Yan Uwa Sa Abukan Arziki Sun Halarci Wannan Ga-Garumin Taro Auren Su.
    Ga Kadan Daga Cikin Video Bikin Auren Ku Fara Morewa Idon Ku, Kafin Ku Sake Jimu Sa Wasu Sababin Videos Masu Zuwa.
    Ku Dannah Kan Download Ku Sha Kallo Lafiya.


    Source By Presshausa

    No comments