MUSIC: Saniyo M Inuwa Wakar Bikin Adon Gwanja Kashi Na Biyu
Sabuwar wakar saniyon m inuwa wace yayi ta auren mawakin mata ado gwanja ta biyu mai suna ” Gwanja Da Maimunat ” wakar tazo da salon wakar irin na wakokin laraba sai dai kun saurara.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Maimuna amarya
– Gwanja ne ango murna muketayawa
– Zaman lumana
– Aure na kwana
_ Gida ki zauna
– Mai muna amarya
– Gwanja ne ango
– Ya zam miki jigo
– Ku duba agogo
– Lokaci ya karato
Sauke wakar a nan
👇👇👇

No comments