Kannywood Lawan Ahmad Na Murnan Cika Shekara Goma Dayin Aure - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Kannywood Lawan Ahmad Na Murnan Cika Shekara Goma Dayin Aure


    Jarumi Lawan Ahmad daya daga jarumawa matasa yan kwalisa na masana'antar fina-finan Hausa yana murnan cika shekara goma dayin Aure.

    Lawan Ahmad ya dade a masana'antar fina-finan Hausa wanda harya zuwa yanzu yana jan zarensa.


    Bayan dauka wani lokaci a cikin masana'antar fina-finan Hausa ne jarumin kuma daga baya ya tsunduma harkan siyasa.

    Lawan Ahmad dai yanzu haka yana da Mata daya da kuma yara uku Maza Biyu Mace daya.


    Jarumi Lawan Ahmad ya nuna matukar farin ciki ga Allah daya nuna masa wannan rana daya ciki shekara goma cir dayin Aure

    Ga kadan daga cikin irin kalamansa domin nuna farin cikinsa:

    Idan Allah Yayi Maka Niima Ka Gode Masa Sai Ya Kara Maka Allah Ka Kara Mana Zaman Lafiya Ameen, 10th years Wedding Anniversary, Thank God.


    Ku Kasance Tare Da Shafin Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.

    No comments