Kannywood Kalli Hotun Jaruma Maryam Gidado Wanda Ta Dafa Mahaifinta
Jaruma Maryam Gidado wacce akafi sani da Maryam babban yaro kenan tare mahaifinta.
Maryam dai ta wallafa hoton nata ne tare da mahaifin jiya a shafinta na instagram.
Ta daura haton nata ne cikin farin ciki da annashuwa amma daga bisani shafin ya leka zauren ra,ayin jama,a.
Inda wasu daga cikin masoyanta suke ganin kamar dafawar da jarumar tayiwa mahaifin nata bai dace ba.
Wasu kuma daga cikin suna ganin hakan ba wata matsala bace domin kuwa shidin muharrami ne a gareta.
Ku Kasance Tare Da Shafin Mu Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.
No comments