Kalli Hotunan Murnan Zagayowar Ranar Haihuwar Jaruma Amal Umar - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Kalli Hotunan Murnan Zagayowar Ranar Haihuwar Jaruma Amal Umar



    Jaruma Amal Umar tana murnan zagayowar ranar haihuwanta yau Sunday 21/Oct/2018 wanda yayi dai da 11/Safar/1440 bayan hijjaran fiyayyen halitta Annabi
    Muhammad (S.A.W).


    Ita dai Amal Umar na daya daga cikin matasan jaruwa mata na masana'antar fina-finan ta kannywood.

    Jaruma Amal Umar na murnar zagayowan ranar haihuwanta yayin data baje kolin hotunan ta a shafinta na instagram dauka da tambarin HBD to me.


    Sannan kuma daga bisani masoyanta suka dunga daura hotunan nata domin tayata murna.

    Yanzu haka duk inda ka wulka a social media hotunan ta ne zakayi ta arba dasu masoya na taya ta murna.


    Da haka muma shafin mu yake miki sakon murnan zagayowar ranar haihuwa zuga jaruma Amal Umar.

    Ku Kasance Tare Da Shafin Mu Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.

    No comments