Hotunan Chilling Din Rahama Sadau Da Yan Uwanta A Kasar Cyprus
Hotunan chilling din Rahama Sadau da yan uwanta a kasar Cyprus.
Jaruma Rahama Sadau dai sunyi hotunan nasu ne a wani wuri da ake kira Exploringcyprus dake kasar Cyprus.
Shidai wannan waje ne na musamman da aka wareshi domin shakatawa.
Inda jama,a daga kasashe suke zuwa wajen domin hutawa.
Rahama Sadau dai tare da yan uwanta sun ziyarci wurin domin morewa rayuwarsu.
Da alama dai wannan wuri yana da matukar kyau da kuma kayan more rayuwa.
Jaruma Rahama Sadau da yan uwanta sun kasance cikin farin ciki yayin da suka ziyarci wannan alkarya.
Kamar yadda fuskokinsu suka kasance to da alama haka zuciyoyinsu suka kasance cikin farin ciki da annashuwa.
Ku Kasance Tare Da Shafin Mu Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.








No comments