Sunayen Shugabannin Sabuwar Jam'iyar APC
Sunayen Shugabannin Bangare Na "Halatattun Jam'iyyar APC " A Karkashih Jagorancin Buba Galadima
A jiya ne dai 'Yan Bangaren jam'iyyar APC da ke adawa da salon mulkin Shugaba Buhari suka nada Buba Galadima a matsayin Shugaban jam'iyyar na kasa wadda ta kunshi 'ya'yan rusassun jam'iyyun CPC, ANPP da ACN.
Ga Sunayen kamar haka:
Buba Galadima ( Shugaban Jam'iyya na Kasa)
Bala Muhd Gwagwarwa( Mataimakin Shugaba Yankin Arewa)
Chief Theo Nkire ( Mataimakin Shugaba Yankin Kudu maso Gabas)
Hon. Eko Olakunle (Mataimakin Shugaba Kudu maso Yamma)
Hon. Hussaini Dambo (Mataimakin Shugaba Arewa maso Gabas )
Mahmud Mohammed Abubakar – (Mataimakin Shugaba Arewa ta Tsakiya)
Hon. Godwin Akaan (Mataimakin Sakatare na kasa)
Dr Fatai Atanda (Sakatare na Kasa)
Kazeem Afegbua (Kakakin jam'iyya )
Daniel Bwala (Sakataren kudi)
Abba Malami Taura (Mataimakin Mai Binciken Asusu)
Hon. Kayode Omotosho (Mai Binciken Asusu)
Barr. Nicholas Asuzu (Shugaban Matasa)
Barr. Baride A. Gwezia (Mai bada shawara kan Harkokin shari'ar)
Haj Aisha Kaita (Shugabar Mata)
Mrs. Fatima Adamu (Sakataren Jin dadi)
Isiak Akinwumi (Mataimakjn Sakataren kudi)
Bashir Mai Mashi (Mataimakin Ma'aji)
Hauwa Adam Mamuda (Mataimakin Sakataren Jin dadi)
Hon. Shuaibu Gwanda Gobir (Mataimakin Kakakin jam'iyyar)
M. T. Liman (Sakataren jam'iyyar)
Dr Theo Sheshi ( Mataimakin Sakataren )
No comments