Hukumar Zabe (INEC) Zata Rufe Yin Rejistan Zabe Ranar Sha Bakwai Ga Watan Agusta
INEC Za Ta Rufe Rajistar Katin Zabe A Ranar 17 Ga Watan Agusta.
Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ( INEC) ta bayyana cewa a ranar 17 ga watan Agusta mai zuwa ne za ta rufe rajistar katin zabe.
Sai dai kuma, Kakakin Hukumar Zaben, Mista Soyebi ya nuna cewa hukumar za ta ci gaba da bayar da katin zaben ga wadanda ba su karba har sai ana mako guda da fara Babban zabe na kasa wato, ranar 16 ga watan Fabrairu na 2019.
No comments