Kannywood Kalli Zafafan Hotunan Happy Birthday Na Jaruma Maryam Yahaya
Zafan hotunan barka da kara shekara kenan na jaruma Maryam Yahaya.
Daya daga cikin jarumaw
ar da tauraruwarsu ke haskawa a masana'antar fina-finan Hausa.
A jaiya ne dai jarumar da kara shekara wato birthday.
Da haka muke Ta ya jarumar barka da kara Shekara tare da fatan samun nasara a duk al'murata Allah kuma ya albarkaci rayusarta Ameen.
Yar fula kawo nono musha mu koshi, yar fulanin daji 'maliyo' tayi farin nono 'maliyo' bazan kwashe ba 'maliyo' dana uwatace 'maliya' dana ubana ne 'maliyo' dana kwakkwashe. Hhhhh wanakan tayi dadi kuwa?
Once again Maryam Arashi Happy Birthday To youuuuuu!.
No comments