Kannywood Allah Yayiwa Jarumi Sani Moda Rasuwa - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Kannywood Allah Yayiwa Jarumi Sani Moda Rasuwa



    Innalillahi Wa,inna Ilaihi Raji'un, Kulli Nafsin Zaikatul Maut.

    Yanzu labari yake samun mu cewa Allah yayiwa daya daga cikin fitattun jarumawan wasan hausa na barkwanci Rasuwa

    Sani Mudo ya rasu ne ranar 07/05/2018 bayan fama da jinya da yayi a asibiti.


    Jarumin dai ya haska a fina-finai da dama daga ciki akwai irin su WASILA, AMALALA, da sauransu.

    Allah yaji kansa da rahama yasa idan tamu tazo mu cika dakyau da imani.

    No comments