Kannywood Allah Yayiwa Hauwa Maina Rasuwa - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Kannywood Allah Yayiwa Hauwa Maina Rasuwa



    Innalillahi Wa,inna Ilaihi Raji'un Kulli Nafsin Za,ikatul Maut.

    Allah ya yi wa fitacciyar jarumar Kannywood, Hauwa Maina, rasuwa É—azun nan. Ta rasu a Kano bayan ta yi fama da rashin lafiya. Gobe za a yi jana'izar ta a Kaduna. Allah ya kai haske kabarin ta, amin.

    No comments