Kalli Hotunan Mace Mai Farautar Yan Boko Haram
Mace mai kamar maza kwari ne babu; mace daya tilo kuma jarumar da babu kamarta wato Aisha Bakari Gombi.
Wacce haryanzu ba,a samu kamarta ba cikin sauran mata yanzu haka tanacen tare da mafarautar mayakan boko haram a dajin Sambisa.
Ta kasan jaruma kuma hazika wacce babu kamarta sannan ta kafa tarihin da wata mace bata taba kafawa ba a wannan lokaci.
Allah yaja kwana ya kuma baki sa,a a cikin dukkan al'amuranki na rayuwa.
No comments