Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi Yace Bayace Yarshi Tayi Hakuri A Gidan Aure
Abunda mukagani a gidan mu idan an aurar da yarinya ace ki hakuri
Ki yi hakuri gidan aure gidan hakuri ne.
Ni na gayawa kowa in zan aurar da yata bana cewa ki hakuri
Kuma banacemata gidan aure gidan hakurine.
:
Abunda nake cemata gidan aure gidan soyayya ne da Jin kai
Saboda shi Allah yace :
Sarkin kano Malam muhammad Sanusi ll
No comments