Zafafan Hotunan Pre-wedding na Danjuna FKD tare da Amaryansa Danjuna FKD daya daga cikin jarumawan Kannywood. Muna tayasu murna tare da fatan Allah ya basu zaman lafiya tare da zuri,a daiyiba.
No comments