Kannywood Larabci Yafi Ko Wani Yare Dadi A Wajena Jaruma Ummi Zee-Zee
Tsohuwar jarumar masana'antar kannywood wato ummi zee tayi bayyanin yare kala kala ko wane da nasa fanni a nata ra'ayi ga abinda tace
"Larabci,yafi ko wani yare dadi a wajen maganah"indiyanci,yafi ko wani yare dadi a wajen waka”turanci yafi ko wani yare lankwasa harshe a wajen maganah”chainanci yafi ko wani yare wuya a wajen maganah”bakin mutum kuma yafi kowani yare wajen saurin fahimtar yaren da ba nashi ba a karamin lokaci,dan zaka iya ganin bakin mutum yana indianci sosai ba mistake aciki sai kace yarensa .#MASHAA ALLAH AM SO PROUD TO BE AFRICAN. "
No comments