Wata Lauya Ta Kashe Mijin Ta
KOTU A JIHAR OYO TA YANKEWA WATA LAUYA DAURIN SHEKARA BAKWAI A GIDAN YARI, SAKAMAKON KASHE MIJINTA DA TAYI DA WUKA.
Lauyar maisuna Yewande Oyediran ana tuhumarta ne da cakawa mijinta Oyelowo wuka wanda hakan yayi sanadiyar rasuwarsa.
Babbar kotun jihar Oyo ce ta yanke mata hukunci inda aka tisa keyarta zuwa gidan prison.
Ta aikata laifin ne tun a ranar 2 February 2016 bayan dan karamin sabani ya shiga tsakaninta da mijin nata Oyelowo, inda ta dauki wuka ta daba masa.
No comments