Yadda Tsohon Gomnan Jihar Abia Yayi Amfani Da Kudin Gomnati Wajen Sa,ar Gwanjo - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Yadda Tsohon Gomnan Jihar Abia Yayi Amfani Da Kudin Gomnati Wajen Sa,ar Gwanjo


    Yadda Tsohon Gwamnan Abia Ya Yi Amfani Da Kudin Gwamnati Wajen Kasuwancin Gwamjo.

    Hukumar EFCC ta shaidawa wata kotun tarayya da ke Legas yadda Tsohon Gwamnan Abia, Orji Uzor Kalu ya rika amfani da kudaden jihar a zamaninsa wajen shigo da kayan gwamjo daga Cotonou.

    Da EFCC  ke gabatar da hujjoji gaban Alkalin Kotun Mai Shari'a, Ibrahim Idris bisa zargin rashawa da ake yi wa Orji Kalu ta nuna cewa tsohon Gwamnan ya hada hannun da tsohon daraktan kudi na gidan gwamnati, Mista Jones Udeogu wajen amfani da kamfanin Slok Nigeria limited mallakar Kalu wajen karkatar da kudaden gwamnati ta hanyar kasuwancin kayan gwamjo.

    No comments