Yadda Zakayi Kira Ba Iyaka Any Network A Layin Airtel Na Tsawon 24 hours Da Kuma 50mb Na Hawa Internet
Wannan wani sabon Hanya ne da LAYIN Airtel suka fitar wanda
zai baka damar yin kira harna Tsawon kwana1 Tare Da 50mb akan N140 kacal
sannan zaka iya kiran kowani Layi kamar
MTN...ETISALAT...GLO...AIRTEL
batare da sunce maka kudin Ya kare ba
Bugu da kari wannan Garabasa Zaka iya Dinga Activate dinsa Kullum
Sai Dai Kuma Wani Hanzari ba Gudu ba Gaskiya wannan Hanyar ba kowa ni Sim Yake Yi ba Sai sa,a
amma ni bisa Binciken da nayi Naga Kamar Yafi Yi A Tsarin
SMARTCONNECT2.0
NA AIRTEL
Domin gwadawa ko Zaka Dace
sai ka fara gwada wadannan Codes Din [ *356*1# ] idan Har Kaga sunce maka ba kudi To Tabbas Layin ka Zaiyi
sai kai kuma Ka Load katin Ka Danna Wadannan codes din
amma idan har kaga sunce ka danna wannan numbobin ( *234# } to gskya Layin ka bazai ba.

No comments