Maryam Sanda Tace Sharrin Shaidan Ne Kisan Da Tayiwa Mijinta - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Maryam Sanda Tace Sharrin Shaidan Ne Kisan Da Tayiwa Mijinta



    "Wallahi Ko Kadan Ban Yi Niyyar Kashe Masoyina Uban 'Yata Ba, Sharrin Shaidan Ne", Kamar Yadda Maryam Sanda Wadda Ta Kashe Mijinta, Bilyaminu Muhammad  Bello Ta Bayyana Kafin Ta Shiga Hannun Hukuma

    ...Ba Ni Na Kashe Mijina Ba, Tukunyar Shisha Ce Ta Yi Masa Mummunar Rauni A Lokacin Da Muke Fada, Kamar Yadda Ta Bayyana Bayan Maryam Ta Shiga Hannun Jami'an Tsaro.

    No comments