Mota Mai Kiran Gida
Mota Mai Kirar Gida
Mota ce kirar wani kamfanin kasar Jamus wadda a iya cewa gida ne mai kirar mota.
Domin kuwa kusan tana dauke da duk abubuwan da ake bukata a cikin gida.
Kama daga kicin, daki, makewayi, gado, garejin ajiyar karamar mota da dai sauransu.
Shi ya sa ma ake yi mata lakabi da "MOTORHOME".
Farashinta kuwa Dala miliyan daya ne da da dubu dari bakwai ($1.7m).




No comments