Zafafa Hotunan Jaruma Amal Umar
Zafafan sabbin hotunan jaruma Amal Umar daya daga cikin jaruwama mata masu lokaci a masana'antar fina-finan Hausa.
Amal dai tayi matukar kyau a wayan nan hotuna nata data dauke su a wajen aikin film din Yayan Baba.
Yayan Baba wani sabon film ne da ake kan daukarsa yanzu film din dai ya kunsha manyan jarumai na masana'antar Kannywood.
Anasa ran film din zai nishadantar da masu kallo kuma zai fadakar domin samun sauya a cikin Al'ummar mu.
Ku Kasance Tare Da Shafin Mu Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu
No comments