Zafafan sabbin hotunan jaruma Amal Umar kenan wanda ta saka rigar Soja a wajen daukar wani sabon film nasu mai suna Yayan Baba.
No comments