Wani Matashi Dan Shekara 19 Ya Auri Yar Shekara 39
Wannan itace soyayya ta gaskiya wacce bata duba izuwa ga tsofa ko yawan shekaru ko karancin shekaru.
Wani matashi dan shekara 19 ya auri yar shekara 39.
Ita daman soyayya wacce aka ginata akan turban gaskiya da amana bata duban kyawu ko dukiya kuma bata duba izuwa tsofa ko yarinta.
Shawara gareku masoya idan zakuyi soyayya kuyita da zuciya daya kadda kuyita da nufin wani abu a cikin zuciyarku.
Ita soyayyar da aka ginata da zuciya daya kuma aka rike gaskiya da amana sannan kuma akayi hakuri da juna to wannan itace soyayyar da take daurewa har karshen rayuwa.
Kasance tare da shafin mu dan samun labarai da dumi-duminsu.




No comments