Sabbin Hotunan Hafsat Idris Barauniya
Jaruma Hafsat Idris kenan wacce akafi sani da Hafsat Idris Barauniya cikin wasu kayatattun hotuna nata.
Hotuna sunyi kyau sosai ita dai Hafsat na daya daga cikin jaruwama masu tashe a wannan lokaci da muke ciki.
Yanzu haka tauraronta na haskawa a masana'antar fina-finan Hausa ta inda take samun fito a sabbin fina-finan na wannan lokaci.
Da haka shafin mu yake mata fatan Alkhairi tare da fatan samun nasara a duk al'murata na yau da kullum.





No comments