Maryam Booth Na Murnan Zagayowar Ranar Haihuwanta - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Maryam Booth Na Murnan Zagayowar Ranar Haihuwanta


    A yau ne 30/October/2018 jaruma Maryam Booth wacce akafi sani da Dijan Gala take bikin kara shekara wato Birthday a turance.

    Jarumar ta nuna farin cikinta da kuma godiyarta ga Allah daya nuna mata wannan rana ta haihuwarta.


    Sannan ta mika sakon godiya ga wayan da suka tayata murnan zagayowar ranar haihuwan nata a shafinta na instagram.

    Da haka shafin mu yake mika sakon taya murnan zagayowar ranar haihuwa ga jaruma Maryam Booth

    No comments