Jaruma Rukayya Umar Dawayya Na Murnan Zagayowar Ranar Haihuwar Ta
Kannywood a yau ne daya daga cikin fitattun jarumawa matana masana,antar fina-finan hausa wacce akafi sani da Rukayya Umar Dawayya take farin cikin kara shekara.
Jarumar dai tayi farin ciki sosai yayin data nuna farin cikin ta a fili yayi datayi ta post na zafafan hotunanta fuskanta cike da annuri da shaukin wannan rana.
Jarumar dai ta samu sakonni taya murna da kuma post na hotunanta daga sauran masoyanta.
Ka kadan daga cikin irin post da ita jarumar tayi dan nuna farin cikinta ga wannan ta haihuwanta.
Alhamdulillah yau nakara shekara daya cikin shekaru na 😍💃 happy birthday to my self. Dan ALLAH ina bukatar addu ah daga bakinku mai Albarka my lovely followers. 24 Almuharram. Sabahul khair yah Ahalil khair.
Da haka shafin mu yake miki sakon taya murnar zagayowar haihuwa ga jaruma Rukayya Umar Dawayya Allah ya karo shekaru masu Albarka




No comments