Innalillahi Wa Inna'ilaihi Raji'un Allah Yayiwa Mahaifin Ibrahim Dan Auta Rasuwa
Innalillahi Wa Inna'ilaihi Raji'un Allah yayiwa mahaifin Ibrahim Dan Auta rasuwa da jiya.
Jarumi kuma fitaccen dan wasan barkwanci na camama wato Ibrahin Dan Auta ya rasa mahaifinsa jiya lahadi 21/October/2018.
Da haka shafin mu yake mika sakon ta,aziyyah zuwa ga Dan Auta Allah yaji kansa yasa ya huta.
Allah ya albarkaci zuri,ar daya bari yasa Aljannace makoma a gareshi.
No comments