Amina Amal Ta Sake Saka Hoton Dayaja Mata Zagi - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Amina Amal Ta Sake Saka Hoton Dayaja Mata Zagi


    Jaruma Amina Amal daya daga cikin jaruwama mata masu tasowa na masana'antar fina-finan Hausa ta sake saka hoton da yaja mata zagi.

    Idan masu karatu basu manta ba jarumar dai ta saka wasu hotunan nata a watanin da suka gabata wanda sukaja mata zagi daga masoyanta.

    Daga bisani jin irin yadda mutane suke ta Allah wadai da wannan hoto data saka a wannan lokaci yasa tayi hanzarin cireshi daga shafin nata na instagram.


    To jiya ma an sake domin kuwa jarumar ta sake saka wani hoton nata daya kara daukan hankalin masoyan nata harta kai ga wasu daga cikinsu suka fara zagin jarumar.

    Wani abu kuma daya kara tunzura masoyan nata shine yadda tayi kunnin uwar shegu dasu sukayita zaginta batare da ta tanka musu ba.

    Ku Kasance Tare Da Shafin Mu Domin Samun Labarai Da Dumi-duminsu.

    No comments