Dan Takaran Shugaban Kasan Atiku Abubakar Turakin Damawa Yayita Kwasan Kuka Yayin Karban Tikiti - Duniyarfim.com
  • Breaking News

    Dan Takaran Shugaban Kasan Atiku Abubakar Turakin Damawa Yayita Kwasan Kuka Yayin Karban Tikiti


    Dan takaran shugaban kasan kenan a jam,iyar adawa ta PDP ke fama sharba kuka yayi karban Tikitin tsatawa takara jiya.

    Jam,iyar ta miki masa Tikitin tsayawa takaran shugaban kasa ne a talatin da data ga watan Oguta.


    Majiya masu karfin sun sanar da cewa mai niman shubancin Nigerian yana kuka ne bisa ga yadda takalawan kasan kema fama da wahala babu jindadin rayuwa.

    Dan takaran shugaba kasan yasha alwashin kawo sauyi a kasa tare da wasu sabbin hanyoyi domin ganin takawan kasan sun samu jindadin rayuwa.


    No comments